|
|
|||
|
||||
Overview"""Ya ku ƙaunatattuna, tun da yake Allah ya ƙaunace mu haka, ai, mu ma ya kamata mu ƙaunaci juna."" (1 Yahaya 4:11). Yahaya ya rubuta har sau goma sha uku cikin wasikun shi guda uku kalmomin karfafawa wa masu karatu domin su kaunaci juna. MUNA KAUNA DOMIN SHI NE YA FARA KAUNAN MU / 1 YAHAYA 4:19 Muna iya kaunan juna domin mu ma mu samu kauna daga Allah, wanda Ya ba da ɗan Shi haɗaya domin mu. ""Ƙauna kuwa ita ce mu bi umarninsa. Umarnin kuwa, shi ne kamar yadda kuka ji tun farko, cewa ku yi zaman ƙauna."" (2 Yahaya 1:6) A cikin wannan wasikun, Yahaya ya bayyana abin da ya haɗa kauna da biyayya. Karfafawan da ya bayar wa Iklisiya ta farko har gare mu shi ne mu zama da aminci ga dokokin Allah. Ta wurin biyayya, za mu iya kaunan juna kuma mu nuna kauna ga duniya duka. Sanin Kauna: Binciken 1, 2, 3 Yahaya za mu duba litattafen 1, 2, da 3 Yahaya da yadda ya umurce da kuma karfafa ma su bin Kristi su zama cikin kaunan Allah. Karfafawan Yahaya kan cewa ma su bi su kaunace juna na da muhimmanci a yau kamara yadda yak e a da. Wannan binciken za mu duba yadda kaunan Kristi ya canza mu kuma ya canza duniya ta wurin biyayyan mu ga dokokin Shi. Mu na fatan za ki haɗa kai tare da mu a yanan gizo ko kan app namu na Love God Greatly domin wannan binciken na tsawon mako huɗu. Za ki samu Karin abubuwan da ya shafi Sanin Kauna a kowanne da kuma rubuce rubucen mu na Litinin, Laraba da Jumma'a, da Karin bayin cikin rubuce rubucen mu na kullum, da jamma'a ma su kauna domin karfafa ki yayinda mu ke koya rayuwa da kauna kamara yadda Yesu Ya yi rayuwa da nuna kauna." Full Product DetailsAuthor: Love God GreatlyPublisher: Blurb Imprint: Blurb Dimensions: Width: 15.20cm , Height: 0.60cm , Length: 22.90cm Weight: 0.159kg ISBN: 9781715331948ISBN 10: 171533194 Pages: 112 Publication Date: 26 April 2024 Audience: General/trade , General Format: Paperback Publisher's Status: Active Availability: In stock We have confirmation that this item is in stock with the supplier. It will be ordered in for you and dispatched immediately. Table of ContentsReviewsAuthor InformationTab Content 6Author Website:Countries AvailableAll regions |